Duniyar Mawaka

Barka Da Zuwa Sabon Shafin Duniyar Mawaka

Post thumbnail

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker-Jarumar Mata

Published August 21, 2020. 9:49pm. By Usman Bala. Under Sababbin Wakokin 2020

Fitaccen mawakin hausan nan wato Hamisu Breaker ya saki sabuwar wakar sa mai taken [ Jarumar Mata ] ku saukar da wakar,ko ku saurara kai tsaye.DOWNLOAD MP3

Comments 0


Post thumbnail

Wanene Ali Jita?

Published August 21, 2020. 1:27pm. By Usman Bala. Under Labaran Mawaka

.Ali Jita, ana kuma kiran shi da Mai jita ko Ali Isah Jita sunanshi na yanka shine Ali Isah Jibrin an haifi mawakin ne a shekarar 1983 ga watan yuli 15. Ya kasance mawakin Hausa na zamani, marubucin waka kuma mai rerawa. An haifeshi a jihar Kano a wani gari mai suna Gyadi gyadi, Ali jita ya tashi a ...

Comments 0


Post thumbnail

An Raina Masu Waka Da Fim A Arewacin Nigeria

Published August 21, 2020. 1:05pm. By Usman Bala. Under Labaran Mawaka

.Fitaccen mawakin Hausar nan, Ali Jita ya ce a arewacin Najeriya ba a dauki mutane irinsa a bakin komai ba, inda ake daukar mawaki da dan fim a mutanen banza. Ali Jita ya fadi hakan ne a wata tattaunawa da shafin Hausa na BBC Instagram inda ya ce "ana yi mana wani irin kallo na mutanen da ba su da m...

Comments 0


Post thumbnail

Daka nake rera dukan wakokina-Ado Gwanja

Published August 16, 2020. 10:13pm. By Usman Bala. Under Dan Tsokaci

Fitaccen mawakin nan na Hausa kuma wanda yake fitowa a fina-finan Kannywood Ado Gwanja ya ce ya rera kusan wakoki 600 tun da ya soma sana'arsa ta waka kuma galibinsu da ka ya rera su.Ado Gwanjo ya bayyana haka ne a hirarsa da BBC Hausa Instagram Live ranar Alhamis. Da aka tambaye shi ko yin waka yan...

Comments 0


Game Da Mai Shafin

Barka da zuwa wannan shafin na Duniyar Mawaka wanda Usman Bala Sa'ad shi ne ya kirkire shi, cikakken dan Arewacin nigeria bahaushe wanda ke zaune a garin kaduna wanda ke kirkiran shafukan yanar gizo da dama .


Game Da Shafin

Shafin Duniyar Mawaka shafi ne da ya shafi Mawakan Hausa wanda aka kirkire shi dan kawo muku Labaran mawaka Wakoki da kuma Dan tsokaci akan harkar wakar su da kuma sauran su duk a cikin wannan shafin


Manufar Mu

Manufar mu shine mu kawo muku abubuwan da suka shafi Mawakan Hausa don nishadantarwa da fadakarwa da kuma labaran mawaka arewa. ku cigaba da bibiyar mu a wannan shafi.


Recent Blog Posts